• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

ZULUM: NUNA KARFI KADAI BA ZAI KAWO KARSHEN BOKO HARAM BA

Gwamnan jihar Borno Babagana Umara Zulum ya ce amfani da karfin bindiga kadai ba zai kawo karshen ta’addancin Boko Haram ba sai an hada da wasu dabaru.

Dabarun sun hada da na siyasa da kuma samawa matasa aikin yi don dogaro da kai.

Gwamnan na magana ne bayan ganawa da shugaba Buhari a fadar Aso Rock kan lamuran yaki da ‘yan ta’addan.

Ko a kwanakin baya Zulum na karfafa kula da matasa wajen sana’o’i don hana su fadawa tarkon akidar ta’addanci.

Hakanan gwamnan kan yi magana a kan samar da tsaro don jama’a su rika samun damar zuwa gonakin su don samun wadatar abinci.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
7 thoughts on “ZULUM: NUNA KARFI KADAI BA ZAI KAWO KARSHEN BOKO HARAM BA”
 1. Do you mind if I quote a couple of your posts as long as I provide
  credit and sources back to your webpage? My blog site is in the exact same area of interest as yours
  and my users would definitely benefit from a lot of the information you present here.
  Please let me know if this ok with you. Thank you!

 2. I’m not that much of a online reader to be honest but your sites really nice, keep it up!

  I’ll go ahead and bookmark your website to come back later
  on. Many thanks

Leave a Reply

Your email address will not be published.