• Wed. May 25th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

ZAZZAU NA CIGABA DA JIRAN SANARWAR SUNAN SABON SARKI

ByYusuf Yau

Sep 29, 2020 , , ,

Al’ummar masarautar Zazzau a jihar Kaduna Najeriya na jiran samun sanarwar wadanda Allah ya ba wa sabon sarkin Zazzau mako daya bayan rasuwar marigayi sarki Zazzau Shehu Idris.

Ba mamaki a kowanne`lokaci daga yanzu a samu sanarwar bayan gwamnan Kaduna ya kammala nazartar sunayen.

Masarautar Zazzau na da dangi ko gidajen Mallawa, Katsinawa da Barebari.
An nada sarki marigayi a 1975 bayan rasuwar marigayi sarki Aminu.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
2 thoughts on “ZAZZAU NA CIGABA DA JIRAN SANARWAR SUNAN SABON SARKI”
  1. Howdy! I’m at work surfing around your blog from my new apple iphone!

    Just wanted to say I love reading through your blog and look
    forward to all your posts! Carry on the superb work!

Leave a Reply

Your email address will not be published.