• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

ZANYI ABINDA YA KAMATA NE GA KASA DA AL’UMA- TINUBU  

Dan takarar shugabancin kasa a jam’iyar APC 2023 Bola Ahmad Tinubu, yayi alkawari gwamnatin sa ba zatayi abinda take so ba sai dai abinda ya dace ga al’uma da kasa bayan sun lashe zabe.

Sanarwar a litinin dinnan ta fito ne daga shafin dan takarar na Tiwita, yan kwanaki kadan bayan ganawa da gwamnan Ribas Nyesom Wike kamar yadda takwaransa na PDP yayi a birnin London.

Wike yace sun tattauna ne akan abinda ya shafi yan kasa, sai dai har yanzu ba’aga maganar Tinubu Kan zaman ba.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published.