• Wed. May 25th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

ZAN SA A RUSHE DUK GIDAN DA A KA SAMU KAYAN TALLAFIN DA A KA YI WAWASO – GWAMNA FINTIRI

Gwamnan jihar Adamawa Umaru Fintiri ya ce zai ba da umurnin a rushe duk gidan da a ka samu kayan tallafin da a ka wawashe a jihar matukar ba a dawo da kayan zuwa Larabar nan ba.

Gwamnan wanda ya ba da wa’adin sa’a 12 ga duk wanda ya dau kayan ya dawo da su ofishin ‘yan sandan da ke kusa da shi ko gidan wani basarake.

Zuwa da yammacin Larabar nan, za a fara gudanar da bincike gida-gida don gano wadannan kaya, inji gwamnan a jawabin da ya yi wa jihar.

Da alamu wannan lamari ka iya kawo rudani a jihar in ba a yi takatsantsan ba.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
3 thoughts on “ZAN SA A RUSHE DUK GIDAN DA A KA SAMU KAYAN TALLAFIN DA A KA YI WAWASO – GWAMNA FINTIRI”
 1. You ought to take part in a contest for one of the
  best websites on the net. I’m going to highly recommend this web
  site!

 2. Thanks for the marvelous posting! I quite
  enjoyed reading it, you might be a great author.I will make sure to bookmark
  your blog and will come back in the future. I want to encourage you to continue your great writing, have a nice afternoon!

 3. Having read this I believed it was rather enlightening. I appreciate you spending some time and
  effort to put this short article together. I once again find myself spending
  a lot of time both reading and posting comments. But so what, it was still worth
  it!

Leave a Reply

Your email address will not be published.