• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

ZAN DAINA SATAR MUTANE IN JAMI’AN TSARO SUN SAKE MAHAIFIYA TA-NASIRU KACHALLARI

Shaharerren mai satar mutane a kan hanyar Abuja zuwa Kaduna Nasiru Kachallari ya yi alwashin daina satar matukar jami’an tsaro zasu saki mahaifiyar sa da su ka kama a jihar Kaduna.

A zantawa da Muryar Amurka ta yi da shi ta wayar tarho, Nasiru Kachallari da ke cikin daji a halin yanzu, ya ce ya na son kulla sulhu da jami’an tsaro amma tamkar gwamnati ba ta son bin matakan samun maslaha mai dorewa.

Barawon da ya ce ya taba tuba har ya yi aiki da jami’an tsaro, ya nuna korafin sacewa ko kwace ma sa shanu da ya sanya a ka karya ma sa hanyar sana’a har ya tsinci kan sa a mugun aikin satar mutane.
“ai Fulani ma mutane ne kamar kowa amma rashin Ilimi ta sa an raina ma na wayo a ka salwantar da dukiyar mu” Inji Kachallari.

Nasiru Kachallari ya ce yaran sa na aiki ne a gefen gabar na titin Abuja zuwa Kaduna amma ba yi da hannu ga satar da a ke yi a yammacin hanyar.

Mai satar mutanen ya ce ba ya bari a kashe wanda ya sata ko cin zarafin mata idan an kama su.

Kachallari ya ce ba zai yafewa wanda ya ci amanar sa ba, ya na mai ba da tabbacin matukar a ka yi adalci ga lamuran da a ke ciki za a iya samun zaman lafiya.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
12 thoughts on “ZAN DAINA SATAR MUTANE IN JAMI’AN TSARO SUN SAKE MAHAIFIYA TA-NASIRU KACHALLARI”
 1. Wonderful blog! I found it while searching on Yahoo News.
  Do you have any tips on how to get listed in Yahoo News?
  I’ve been trying for a while but I never seem to get there!
  Appreciate it

 2. Heya i am for the primary time here. I found this board and I find
  It truly helpful & it helped me out much. I am hoping to provide something back and
  aid others like you aided me.

 3. I always used to study article in news papers but now as I am a user of
  net so from now I am using net for content, thanks to web.

 4. Cool blog! Is your theme custom made or did you download it from somewhere?

  A design like yours with a few simple adjustements would really make my blog shine.
  Please let me know where you got your theme. Thank you

 5. First of all I would like to say excellent blog!
  I had a quick question which I’d like to ask
  if you don’t mind. I was curious to find out how you center yourself and
  clear your thoughts before writing. I’ve had a tough time clearing my thoughts in getting my ideas out there.

  I do take pleasure in writing but it just seems like the first 10 to 15 minutes tend to be
  lost simply just trying to figure out how to begin. Any suggestions or tips?
  Thanks!

 6. My relatives always say that I am killing my time here at web, however I know I am
  getting knowledge everyday by reading such pleasant content.

Leave a Reply

Your email address will not be published.