• Mon. May 23rd, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

ZABEN EDO-ABUN ALFHARI NE AN GUDANAR DA ZABE KARKASHIN GWAMNATIN BUHARI LAMI LAFIYA PDP TA LASHE – MAI MALA BUNI

Jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya ta ce abun alfahari a gare ta an gudanar da zabe a jihar Edo PDP ta samu nasara ba tare an taba lafiyar kowa ba.
Shugaban kwamitin rikon jam’iyyar  gwamna Mai Mala Buni ya ce dama muradin shugaba Buhari shi ne duk dan Najeriya ya kada kuri’ar sa kuma ta na aiki.
Gwamna Buni ya ce takurawa gwamna Godwin Obaseki a APC ya sanya shi sauya sheka zuwa PDP inda ya lashe zaben.
Ga zaben gwamnan jihar Ondo a 10 ga watan nan na Oktoba, gwamna Mai Mala Buni ya ce APC ba ta da irin kalubalen da ta samu a Edo don haka su na da kwarin guiwar lashe zaben da dan takarar su gwamna Rotimi Akeredolu.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
5 thoughts on “ZABEN EDO-ABUN ALFHARI NE AN GUDANAR DA ZABE KARKASHIN GWAMNATIN BUHARI LAMI LAFIYA PDP TA LASHE – MAI MALA BUNI”
 1. Pretty section of content. I just stumbled upon your blog
  and in accession capital to assert that I get in fact
  enjoyed account your blog posts. Any way I’ll be subscribing to
  your augment and even I achievement you access consistently quickly.

 2. Hi to every body, it’s my first pay a quick visit of this website;
  this webpage consists of remarkable and truly good information in favor of readers.

 3. We’re a group of volunteers and starting a new scheme in our community.
  Your website offered us with valuable info to work on. You’ve done a formidable job and our entire community will be thankful to you.

Leave a Reply

Your email address will not be published.