• Wed. May 25th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

ZABEN AMURKA: IDANU SUN KOMA WASU JIHOHIN RABA GARDAMA

Zuwa rubuta wannan labari idanu sun koma kan wasu jihohin raba gardama don kammala tattara sakamako da fito da sunan wanda ya lashe zaben Amurka.Hakanan dan takarar jam’iyyar Dimokrats mai adawa Joe Biden ne a kan gaba don haka ma ya bukaci a kwantar da hankali har a baiyana sakamakon karshe.A na sa bangare shugaba Donald Trump na Rifabulikan ya bukaci a dakatar da kidayar kuri’un don zargin an tabka magudi.Wannan ne karon da za a ce a zaben Amurka a ka samu kalubalanta mai zafi da ma zuwa kotu.Ba za a dorar da komai kan cewa lalle ga wanda ya lashe ko zai lashe zaben ba sai daya daga mutum biyun ya samu jihohin wakilai da kuri’u 270 inda kuma Joe Biden ke kan gaba.Shugaba Trump na bukatar lashe musan duk sauran kuri’un matukar zai samu narasar tazarce.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published.