• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

ZABEN AMURKA: AYAU TALATAR NAN ZA A GUDANAR DA BABBAN ZABE

A talatar nan za a gudanar da babban zaben Amurka inda tsohon mataimakin shugaban kasar Joe Biden ke kalubalantar shugaban kasar Donald Trump.

Yanayin zaben zai yi zafi don yanda dukkan bangarorin biyu su ka yi tsayin daka don lashe zaben.

Hankali ya koma kan jihohi bakwai na raba gardama da su ka fi yawan wakilai cikin wakilai 538 da kasar ke da su a jihohin ta 50.

Ba lallai yawan kuri’a ke sa lashe zabe a Amurka ba, amma samun rinajye na jihohi masu yawan wakilai.

Hakan ya faru a 2016 inda shuagba Trump ya yi nasara kan Hillary Clinton bisa samun rinjaye na yawan wakilai duk da Clinton din ce ta fi yawan kuri’u.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
2 thoughts on “ZABEN AMURKA: AYAU TALATAR NAN ZA A GUDANAR DA BABBAN ZABE”
  1. Everything is very open with a clear explanation of the issues.
    It was definitely informative. Your site is very helpful. Many thanks for sharing!

Leave a Reply

Your email address will not be published.