Mataimakin shugaban Najeriya Yemi Osinbajo ya ba da tabbacin tallafin gwamnatin taraiya don bunkasa masana’antu a Gombe.
Osinbajo a ziyarar aiki a Gombe ya zaga don ganin sassan da a ka kafa masana’antu musammam wata masana’antar matsar gyada.
Osinbajo wanda ya zaga da gwamnan jihar Inuwa Yahaya, ya nuna farin ciki yanda wasu matasa su ka samu aiyukan yi.
Jihar Gombe da ke tsakiyar jihohin arewa maso gabashin Najeriya na da cigaban harkokin kasuwanci, noma da kiwo.
Hakanan madatsar ruwa ta Dadinkowa kan samarwa babban birnin jihar ruwa.
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
You really make it seem so easy with your presentation but I find
this matter to be actually something which I think I would never understand.
It seems too complex and extremely broad for me. I am looking forward for your next post,
I’ll try to get the hang of it!
Wow, that’s what I was looking for, what a information! present
here at this webpage, thanks admin of this site.