• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

ZA MU TABBATAR DA NASARAR REJISTAR ‘YAN JAM’IYYAR APC-GWAMNA BUNI

Shugaban kwamitin riko na jam’iyyar APC Mai Mala Buni  ya ce jam’iyyar za ta yi tsayin daka kan sabunta rejistar ‘yan jam’iyyar da ya dace a rika gudanarwa duk bayan wata shida.

Mai Mala Buni ya baiyana haka bayan kwamitin sa ya gana da shugaba Buhari a fadar Aso Rock.

Gwamna Buni ya nuna aikin sulhunta ‘yan jam’iyyar na samun nasara kuma jam’iyyar na farin nasarar lashe zaben gwamnan Ondo Rotimi Akeredolu.

Shugaban kwamitin rikon ya yi watsi da masu cewa kwamitin na neman tsawaita wa’adin sa ne.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published.