• Mon. May 23rd, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

ZA A RUFE HANYOYIN TSAKIYAR ABUJA DON BUKIN ‘YANCI

Daga larabar nan can yamma za a rufe titunan tsakiyar birnin Abuja don samun damar shirya filin “Eagle quare” don taron cikar Najeriya shekaru 60 da samun ‘yanci.

A Alhamis din nan 1 ga watan Oktoba za a gudanar da taron da ya hada da faretin jami’an tsaro.

Tun 2010 a ka dakatar da taron ‘yancin Najeriya a Abuja bayan tashin boma-bomai daf da dandalin taron.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
One thought on “ZA A RUFE HANYOYIN TSAKIYAR ABUJA DON BUKIN ‘YANCI”
  1. I have been surfing online more than 4 hours today, yet I never
    found any interesting article like yours. It is pretty
    worth enough for me. In my view, if all web owners and bloggers made good content as you
    did, the web will be much more useful than ever before.

Leave a Reply

Your email address will not be published.