Hukumar jiragen kasa ta Najeriya ta ce za ta dawo da zirga-zirgar jirgin kasa daga Lagos zuwa Ogun a ranar litinin din nan mai zuwa 14 ga watan nan na satumba.
Za a dawo da sufurin bayan wata biyar da dakatarwa don kalubalen cutar annoba.
Don sabbin matakai da a ka dauka, ya sanya kara farashin shiga jirgin da kashi 100%.
Yanzu kowanne fasinja zai biya Naira 460 maimakon a baya da a kan biya Naira 230.
Hakanan ba a kowace madakatar jirgin za a rika tsayawa ba.
In za a tuna haka ya faru a lokacin dawo da zirga-zirgar jirgin kasa daga Abuja zuwa Kaduna inda a ka cilla farashin kujerar zuwa tsadar gaske.
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
Pretty! This was an extremely wonderful post. Thanks for supplying these details.
Truly no matter if someone doesn’t be aware of after that its
up to other visitors that they will help, so here it happens.
Hello my friend! I wish to say that this post is amazing, nice written and include approximately all significant infos. I’d like to see more posts like this.
I was very pleased to find this internet-site.I wanted to thanks to your time for this excellent learn!! I definitely enjoying each little little bit of it and I have you bookmarked to take a look at new stuff you blog post.
I am continually looking online for tips that can facilitate me. Thank you!