• Sat. Jul 2nd, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

YAU TA KE RANAR MIKA SUNAN GWANAYE GA HUKUMAR ZABE

Yau alhamis din nan ce ranar mika sunayen gwanaye daga jam’iyyu ga hukumar zabe INEC.
Kowace jam’iyya za ta mika jerin sunayen don takarar mukamai a zaben 2033.
Hukumar zaben ta sanya sabuwar ranar ce bayan karbar korafin jam’iyyu da ta ce sun yi ta hanyar kungiyar tuntuba ta jam’iyyun.
Ya zama wajibi kowace jam’iyya ta mika sunayen mstukar ta na da niyyar takara a babban zaben.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published.