• Fri. Dec 2nd, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari...

YAU TA KE IDIN KARAMAR SALLAH NA HIJIRA 1443 A NAJERIYA, SAUDIYYA DA KASASHEN DUNIYA

Yau litinin dn nan ta ke ranar idin karamar sallah a Najeriya, Saudiyya da sauran kasashen duniya daban-daban.
Idin karamar sallar ko EID EL FITR ya zo ne bayan watan ramadan na bana ya yi kwana 30 cif ya kammala a lahadi don haka kai tsaye litinin din nan ta zama ranar idin.
Malamai sun yi tunatarwar yin kabbarori da a kan yi a ranar idi don samun karin lada da rahama daga wajen Allah madaukakin Sarki.
A na samun karin fahimtar yanda lamarin ganin wata ya ke da bin umurnin shugabancin Islama wajen ba da sanarwar ganin watan.
Yayin da a baya masu cewa sai sun ga wata da idon su ke kin sauke azumi, yanzu lamarin ya juya inda su kan dauka ko ajiye da ganin malaman su.
Sultan Muhammad Sa’ad Abubakar ne babban jagoran Islama a Najeriya don haka akasarin jama’a ke bin umurnin da ya kan bayar.

KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
One thought on “YAU TA KE IDIN KARAMAR SALLAH NA HIJIRA 1443 A NAJERIYA, SAUDIYYA DA KASASHEN DUNIYA”
  1. hey there and thank you on your information – I’ve certainly picked up something new from right here. I did alternatively expertise some technical points using this website, since I skilled to reload the web site lots of times previous to I could get it to load correctly. I had been thinking about in case your web hosting is OK? No longer that I’m complaining, however slow loading cases times will very frequently affect your placement in google and can injury your high quality rating if ads and ***********|advertising|advertising|advertising and *********** with Adwords. Anyway I am including this RSS to my email and can look out for much extra of your respective interesting content. Ensure that you update this again soon..

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *