• Mon. Jan 17th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

YAU MA HUTU NE A NAJERIYA

Kasancewar bukin kirsimeti ya zo a karshen mako, gwamnatin Najeriya ta fadada hutu zuwa litinin din nan 27 ga watan nan na disamba.
Mabiya addinin kirista na kiran rana ta biyu bayan kirsimeti da “BOXING DAY” wato ranar zagawa don raba kyautuka ko kuma zuwa shaguna don sayaiya.
Hakanan ranar talatar nan ma 28 ga wata hutu ne.
A sanarwar ministan cikin gida na Najeriya Rauf Aregbesola, ranar litinin 3 ga watan Janairu 2022 ma hutu ne na sabuwar shekarar miladiyya.
Hutun ya cilla zuwa litinin ne don sabuwar shekarar ta miladiyya za ta fara ne a karshen mako wato ranar asabar mai zuwa.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
4 thoughts on “YAU MA HUTU NE A NAJERIYA”
 1. Hello there! I know this is kinda off topic however ,
  I’d figured I’d ask. Would you be interested in exchanging links or
  maybe guest writing a blog post or vice-versa? My website discusses a lot of
  the same subjects as yours and I feel we could greatly benefit from each other.
  If you might be interested feel free to send me an e-mail.
  I look forward to hearing from you! Excellent blog by the way!

 2. My family members every time say that I am wastingmy time here at net, except I know I amgetting experience every day by reading thes fastidious articles or reviews.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *