• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

YARIMA MUHAMMAD YA WANKE DAKIN KA’ABA A MADADIN MAHAIFIN SA SARKI SALMAN

Yarima Muhammad ya shiga dakin ka’aba inda a ka mika ma sa abun goge bangon dakin ka’aba ya goge bangon a madadin mahaifin sa Sarki Salman bin Abdul’aziz.

Gabanin shiga dakin, Yarima Muhammad ya yi dawafi a zagayen dakin na ka’aba mai daraja.

Shugaban masallatan biyu na harami Sheikh Abdulrahman Sudai ya tarbi Yariman da tawagar sa.

In za a tuna an sauyawa dakin sabuwar riga da darajar ta, ta kai dala miliyan 6.5.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published.