• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

YARIMA MUHAMMAD BIN SALMAN NE NA FARKO A SAUDIYYA DA YA KARBI RIGAKAFIN KORONA

Yarima Muhammad Bin Salman na Saudiyya ne ya zama na farko a kasar sa da ya karbi rigakafin korona.

Wannan na cikin aikin rigakafin duk kasar da ma’aikatar lafiyar kasar ta kaddamar.

Ministan lafiya na kasar Tawfiq Al-Rabiah ya godewa Yariman don mara baya ga rigakafin da samar da alluran ga ‘yan kasar da mazauna kasar ‘yan ketare.

Al-Rabiah ya ce kasar ta samar da ingantacciyar allurar rigakafi don amfanin jama’a wajen shawo kan wannan annoba.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
2 thoughts on “YARIMA MUHAMMAD BIN SALMAN NE NA FARKO A SAUDIYYA DA YA KARBI RIGAKAFIN KORONA”
  1. You are my aspiration, I have few blogs and infrequently run out from post :). “Follow your inclinations with due regard to the policeman round the corner.” by W. Somerset Maugham.

Leave a Reply

Your email address will not be published.