• Tue. Oct 4th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

YARI YA SAUYA SHEKA ZUWA PDP

Tsohon gwamnan jihar Zamfara Abdul’aziz Yari ya sauya sheka daga jam’iyyar APC zuwa PDP.
Yari wanda ya yi gwamnan Zamfara har sau biyu, ya samu cikas a hukuncin kotun koli da ya ture dukkan nasarar mabiyan sa da mika ragama ga ‘yan PDP.
Akalla an ga hoto a yanar gizo da ke nuna wanda ya lashe zabe a inuwar APC a Zamfara kafin kotu ta yanke hukunci Shehu Mukhtar Kogunan Gusau na niyyar takara a PDP.
Sauya shekar gwamnan Zamfara Bello Matawalle zuwa APC ta jawo rashin jituwa tsakanin tsoffin ‘yan jam’iyyar da ke nuna wannan matakin ba abun mamaki ba ne.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published.