”Yar Aljanna wallahi Kece farin cikina idan ina tare dake ba karamin dadi nake jiba a cikin kogon zuciyata ba, kece bugun zuciyatah!”
”Gimbiyar mata ni nakine ke tawace nabiki Zuciyata”
”Koda wane lokaci cikin tunaninki nake saboda yadda kike faranta min”
”Ina Sanki So mai Fadi”
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀