• Tue. Oct 4th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

‘YAN UWAN WADANDA A KA SACE A JIRGIN KASAN ABUJA-KADUNA SUN BUKACI DAUKI

‘Yan uwan wadanda a ka sace sanadiyyar hari kan jirgin kasan da ya taso daga Abuja zuwa Kaduna na bukatar daukin gaggawa don ceto mutanen.
An ga faifan bidiyo inda wata mata mai magana a madadin iyalan wadanda a ka sace na kira ga shugaba Buhari ya kawo mu su tallafin hanyar kubutar da mutanen.
Matar ta ce akwai marar lafiya, mai juna biyu da ma wanda a ka harba a cikin wadanda a ka sacen.
Matar ta ce laifin mutanen da a ka sace shi ne shiga jirgin kasa.
Hakanan matar ta ce barayin sun ki yi mu su magana ballantana su san matakin dauka na fanso ‘yan uwan su.
Shugaba Buhari tuni ya ba da umurnin daukar matakan kwato wadanda a ka sacen.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
10 thoughts on “‘YAN UWAN WADANDA A KA SACE A JIRGIN KASAN ABUJA-KADUNA SUN BUKACI DAUKI”
 1. I absolutely love your blog and find the majority of your post’s to be just what I’m looking for.
  Would you offer guest writers to write content for you?
  I wouldn’t mind publishing a post or elaborating on a lot of the subjects
  you write related to here. Again, awesome weblog!

 2. Wonderful beat ! I would like to apprentice while you
  amend your website, how could i subscribe for a weblog site?
  The account aided me a acceptable deal. I have been a little bit familiar of
  this your broadcast provided bright transparent idea

 3. Attractive portion of content. I just stumbled upon your site and in accession capital to say that I get in fact
  enjoyed account your weblog posts. Any way I will be subscribing for your augment or
  even I fulfillment you access persistently fast.

Leave a Reply

Your email address will not be published.