• Mon. Jul 4th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

‘YAN SIYASA NA KULLA KAWANCEN DOLE GABANIN ZABEN FIDDA GWANI A NAJERIYA

‘Yan siyasa a Najeriya sun shiga kulla kawancen dole da juna gabanin taron fidda gwani na jam’iyyu da za a gudanar a karshen watan nan.
Biyo bayan sulhu ko kurewar lokaci, a kan ga ‘yan siyasar da a baya ba sag a maciji da juna, sun koma su na hulda.
Wasu ‘yan siyasar kan fice daga jam’iyyun su na asali su shiga wata jam’iyya don samun tikitin takara.
Yayin da a ka fi jin amon manyan jam’iyyu biyu wato APC da PDP, a gefe guda jam’iyyar NNPC na tasirin samun manyan ‘yan siyasa na yin rejista da ita.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
2 thoughts on “‘YAN SIYASA NA KULLA KAWANCEN DOLE GABANIN ZABEN FIDDA GWANI A NAJERIYA”
  1. Make money trading opions.
    The minimum deposit is 50$.
    Learn how to trade correctly. How to earn from $50 to $5000 a day.
    The more you earn, the more profit we get.

Leave a Reply

Your email address will not be published.