• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

‘YAN SARS DA A KA RUSHE BA ZA SU SHIGA CIKIN SABUWAR RUNDUNA BA – OSINBAJO

Mataimakin shugaban Najeriya Yemi Osinbajo ya ce ‘yan rundunar SARS da a ka soke ba za su samu shiga sabuwar rundunar da za a kafa ba wato SWAT.

Osinbajo a sanarwa don rarrashin masu zanga-zanga ya ce ya san irin hushin da su ke ciki kan cin zarafin da ‘yan SARA ke yi da ma karbar toshiyar baki.

Mataimakin shugaban ya ce kwamitin tattalin arziki da ya ke jagoranta ya yi nazarin kafa kwamitocin bincike na shari’a don hukunta wadanda ke da hannu a cin zarafin al’umma.

Manufar sakon shi ne matasan su janye daga zanga-zangar don gwamnati na daukar matakan bin kadun su.
Shugaban majalisar dattawa Ahmed Lawan da kakakin majalisar wakilai Femu Gbajabiamila sun gana da shugaba Buhari kan zanga-zangar.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
5 thoughts on “‘YAN SARS DA A KA RUSHE BA ZA SU SHIGA CIKIN SABUWAR RUNDUNA BA – OSINBAJO”
 1. Excellent beat ! I wish to apprentice while you amend your site, how
  could i subscribe for a blog web site? The account aided me a acceptable deal.
  I had been a little bit acquainted of this your broadcast offered bright clear concept

 2. Hi, i read your blog occasionally and i own a similar one
  and i was just curious if you get a lot of spam responses? If so
  how do you reduce it, any plugin or anything you can recommend?

  I get so much lately it’s driving me insane so any assistance
  is very much appreciated.

Leave a Reply

Your email address will not be published.