• Mon. May 23rd, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

‘YAN SANDA SUN DAMKE BABBAN DAN FASHI A JIHAR RIBAS HONEST DIGBARA

‘Yan sanda a jihar Ribas sun damke Honest Digbara da a ke nama ruwa a jallo kan zargin satar mutane da fashi da mamaki.

An zaiyana Digbara da cewa shi ya fi kowanne daga miyagun iri satar mutane da fashi da makami a jihar Ribas.

An damke Digbara a yankin Kororkoro lokacin da ya ke shagali da gungun mugun irin da ya ke jagoranta.

Rundunar ‘yan sandan ta ce ta samu nasarar bayan samun bayanai sirri kan maboyar Digbara.

‘Yan sandan sun ce kama Digbara ya faru ne bayan musayar wutar da ta kai ga kashe direban sa kuma shi ma ya samu raunuka har majiya na tunanin ya mutu.

Jami’an tsaron sun ce nasara kan Digbara da a ka fi sani da Boboski ta jawo farin ciki ga mutan yankin Ogoni.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
4 thoughts on “‘YAN SANDA SUN DAMKE BABBAN DAN FASHI A JIHAR RIBAS HONEST DIGBARA”
 1. Whoa! This blog looks exactly like my old one! It’s on a entirely different topic but it has pretty much the same page layout and design. Outstanding choice of colors!

 2. Very good blog! Do you have any helpful hints for aspiring writers?
  I’m hoping to start my own site soon but I’m a little lost
  on everything. Would you propose starting with a free platform like WordPress or go for a paid option? There are so many choices out there that I’m totally overwhelmed ..
  Any ideas? Thanks a lot!

 3. What’s up, this weekend is good designed for me, as this
  time i am reading this great informative article here at my home.

Leave a Reply

Your email address will not be published.