• Mon. May 23rd, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

‘YAN SANDA SUN CAFKE WANI MUTUM A MAKKAH DON DUKAN ‘YAR SA DA YA YI YA DAUKA A FAIFAN BIDIYO

‘Yan sanda a Makkah sun cafke uban wata yarinya wanda ya dau faifan bidiyo ya na dukan yarinyar kuma ya sanya faifan a yanar gizo.

Kakakin ‘yan sandan Makkah Muhammad Al-Ghamdi ya baiyana labarin damke mutumin wanda ya haura shekaru 40.

An ga faifan bidiyon da yarinyar na kwance rub da ciki da kuranga a kan ta inda mahaifin na ta ya dau dorina ya na shauda ma ta, ta na ba shi hakuri ya kyale ta.
Tuni a ka gano mutumin a ka cafke shi don fuskantar hukunci.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
One thought on “‘YAN SANDA SUN CAFKE WANI MUTUM A MAKKAH DON DUKAN ‘YAR SA DA YA YI YA DAUKA A FAIFAN BIDIYO”
  1. My spouse and I absolutely love your blog and find almost all of your post’s to be
    precisely what I’m looking for. Do you offer guest writers to write content to
    suit your needs? I wouldn’t mind creating a post or elaborating
    on a few of the subjects you write regarding here. Again, awesome site!

Leave a Reply

Your email address will not be published.