• Wed. Dec 1st, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

‘YAN SANDA SUN CAFKE ABDULJABBAR KABARA A KANO

Rahotanni daga Kano na baiyana cewa ‘yan sanda sun yi awun gaba da Abduljabbar Kabara a gidan sa da ke anguwar Mushe a Kano.

Abduljabbar wanda ya halarci mukabala da malamai kan tuhumar cin zarafin manzon Allah da sahabbai, ya warware ahuwa da ya nema inda ya zaiyana mukabalar da tamkar shirin wasan kwaikwayo.

In za a tuna Abduljabbar ya kasa ba da amsar tambayoyin da a ka yi ma sa, inda ya hau dabarar yin zagaye-zagaye da nuna ba a ba shi wadataccen lokacin bayani ba.

Kabara zai zauna a tsare har bayan sallah da mako daya inda daga nan za a yi ma sa shari’a bisa tanadin addinin Islama.

Tuni mutane su ka rabu gida biyu tsakanin mafi rinjaye da ke nuna farin ciki da kamun, da marar sa rinjaye da ke ganin ba a nuna juriya ba.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
9 thoughts on “‘YAN SANDA SUN CAFKE ABDULJABBAR KABARA A KANO”
 1. Nice blog here! Also your site loads up very fast!
  What host are you using? Can I get your affiliate
  link to your host? I wish my site loaded up as quickly as
  yours lol

 2. These are truly fantastic ideas in on the topic
  of blogging. You have touched some fastidious things here.
  Any way keep up wrinting.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *