• Fri. May 20th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

‘YAN NAJERIYA NA JIRAN FARA UMURNIN MINISTAN SADARWA NA RAGE KUDIN GIGA DAYA NA INTANET DA KASHI 50%

‘Yan Najeriya na duba wayoyin su da kula wajen sayan GIGAR INTANET don samun garabasar sanarwar rage farashin da kashi 50% daga ministan sadarwa Isa Ali Pantami.

Tuni sanarwa daga ministan ta baiyana matakan da ya dauka na rage farashin damar hawa yanar gizo daga bana har zuwa shekara ta 2025 da zai sanya GIGA daya ta sauko zuwa Naira 390.
Tuni bayanai sun nuna sauran ragin ya shammaci ma’aikatar ita kan ta don yanzu GIGA ta sauko daga Naira 1000 zuwa Naira 487.

Ba mamaki kamfanonin sadarwar ba su fara aiwatar da ragin don jama’a su shaida ba.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
3 thoughts on “‘YAN NAJERIYA NA JIRAN FARA UMURNIN MINISTAN SADARWA NA RAGE KUDIN GIGA DAYA NA INTANET DA KASHI 50%”
 1. Hi there! I know this is kind of off topic but I was wondering if you knew
  where I could find a captcha plugin for my comment
  form? I’m using the same blog platform as yours and I’m
  having problems finding one? Thanks a lot!

 2. I’m really inspired along with your writing skills and also with the format in your
  blog. Is that this a paid theme or did you modify it your self?
  Anyway keep up the excellent quality writing, it is uncommon to see a nice weblog like this
  one today..

 3. I have been absent for a while, but now I remember why I used to love this website. Thanks, I will try and check back more often. How frequently you update your site?

Leave a Reply

Your email address will not be published.