• Tue. Nov 30th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

‘YAN IRAKI NA BUKATAR DAUKAR MATAKI YAYIN DA GOBARAR ASIBITI TA KASHE MUTUM 92

ByNoblen

Jul 14, 2021 , ,

‘Yan Iraki na bukatar daukar matakin da ya dace yayin da gobara a asibitin Al-Hussaien a kudancin Iraki ta yi sanadiyyar mutuwar mutum 92.
Kamar yanda mu ka ba da labari, gobarar ta tashi ne a dakin da a ke killace masu fama da cutar annoba ta korona.
Gobarar ta fara daga wayar wuta ta shiga sashen tukunyar iskar shaka da ya haddasa fashewar tukunyar gobara ta tashi.
Cikin mutanen 21 sun kone kurmus ta yanda ba za a iya gane su ba.
Mutane sun taru a wajen jana’iza a birnin Najaf su na bukatar daukar matakin hukunci kan sakacin da ya haddasa gobarar.
Wannan ba shi ne na farko da ya auku ba da ya sa shugaban kasar Barham Salih alakanta akasin da cin hanci da rashawa.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
One thought on “‘YAN IRAKI NA BUKATAR DAUKAR MATAKI YAYIN DA GOBARAR ASIBITI TA KASHE MUTUM 92”
  1. Good day I am so glad I found your site, I really found you by error, while I was looking on Askjeeve for something else, Anyhow I am here now and would just like to say cheers for a marvelous post and a all round thrilling blog (I also love the theme/design), I don抰 have time to read it all at the minute but I have bookmarked it and also added in your RSS feeds, so when I have time I will be back to read more, Please do keep up the superb job.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *