• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

YAN BOKO HARAM SUN YANKA MANOMA DA DAMA A YANKIN JERE NA JIHAR BORNO

Rahotanni na baiyana cewa ‘yan ta’addan Boko Haram sun yanka akalla manoma 46 a yankin karamar hukumar Jere da ke jihar Borno.

Bayanai sun nuna manoman na Shinkafa sun taso ne daga Sokoto don gudanar da aikin kwadago a arewa maso gabar.

Kazalila akwai manoman da zuwa yanzu ba a gan su ba.

Ba karin bayani tukun daga gwamnati ko jami’an kan wannan babban akasin.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
7 thoughts on “YAN BOKO HARAM SUN YANKA MANOMA DA DAMA A YANKIN JERE NA JIHAR BORNO”
 1. Your method of telling the whole thing in this
  paragraph is in fact nice, every one be capable of effortlessly be aware of it,
  Thanks a lot.

 2. Excellent post. I used to be checking continuously this blog and I am inspired!
  Very helpful information specifically the remaining part 🙂 I take care of such info a
  lot. I was seeking this certain information for a long time.

  Thanks and best of luck.

Leave a Reply

Your email address will not be published.