• Mon. May 23rd, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

‘YAN BINDIGA SUN YI TA’ADDANCI A SOKOTO INDA HAR YA KAI GA KASHE BABBAN JAMI’IN YANKI NA ‘YAN SANDA NA GIDAN MADI

‘Yan bindiga a Sokoto sun yi kisan gilla ga jami’in shiyya na ‘yan sanda na Gidan Madi a karamar hukumar Tangaza a lokacin da su ka kai hari. Miyagun irin da su ka kawo hari da tsakar dare, kazalika sun sacemata biyu na wani  dan kasuwa a yankin. A wani bayanin na nuna ‘yan bindigar sun kai hari ne ofishin ‘yan sandan, suka bude wuta da kuma yin awun gaba da bindigogin wadanda su ka kashe. Tuni rundunar ‘yan sandan Sokoto ta kaddamar da bincike kan akasin.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
2 thoughts on “‘YAN BINDIGA SUN YI TA’ADDANCI A SOKOTO INDA HAR YA KAI GA KASHE BABBAN JAMI’IN YANKI NA ‘YAN SANDA NA GIDAN MADI”
  1. I’m not that much of a online reader to be honest but
    your sites really nice, keep it up! I’ll go
    ahead and bookmark your site to come back later. Many thanks

  2. Yesterday, while I was at work, my sister stole my apple ipad and tested to see if it can survive a
    thirty foot drop, just so she can be a youtube sensation. My apple ipad is now destroyed and she has 83 views.
    I know this is completely off topic but I had to share it with someone!

Leave a Reply

Your email address will not be published.