• Fri. May 20th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

‘YAN BINDIGA SUN YI KISAN GILLA GA ‘YAN SANDAN NAJERIYA A JIHAR JIGAWA

Rahotanni daga jihar Jigawa na baiyana cewa ‘yan bindiga sun yi kisan gilla ga jami’an ‘yan sanda biyu da kuma sace wani mutum daya.
Akasain ya auku ne a yankin karamar hukumar Taura.
Rundunar ‘yan sanda a Jigaewa ta daura damarar bin miyagun irin don cafko su, su fuskanci shari’a kan zubar da jinni da su ka yi ba tare da ka’idar shari’a ba.
Jami’an da su ka riga mu gidan gaskiya a bakin aikin su, sun hada da Sufuritanda Anas Usaini da kuma Sufeta Sunusu Abubakar.
Hakika jihar dai zuwa yanzu na daga inda a ka fi samun zaman lafiya musamman a tsakanin jihohin arewa maso yammacin Najeriya.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
2 thoughts on “‘YAN BINDIGA SUN YI KISAN GILLA GA ‘YAN SANDAN NAJERIYA A JIHAR JIGAWA”
 1. I think that everything published made a great deal of sense.
  However, what about this? suppose you wrote a catchier post title?

  I mean, I don’t wish to tell you how to run your blog, but what if you added
  something to maybe grab people’s attention? I mean ‘YAN BINDIGA SUN YI KISAN GILLA GA ‘YAN SANDAN NAJERIYA
  A JIHAR JIGAWA – Noblen tv is a little plain. You should glance at Yahoo’s home
  page and note how they create post headlines to get viewers to open the links.
  You might try adding a video or a related pic or two to get readers excited
  about everything’ve written. Just my opinion, it would make your
  website a little bit more interesting.

 2. Hello would you mind letting me know which webhost you’re using?
  I’ve loaded your blog in 3 completely different web browsers
  and I must say this blog loads a lot faster then most. Can you suggest a good internet hosting provider at
  a fair price? Thanks a lot, I appreciate it!

Leave a Reply

Your email address will not be published.