• Fri. Jul 1st, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

‘YAN BINDIGA SUN YI KISAN GILLA GA JAMI’AN ‘YAN SANDA

‘Yan bindiga a jihar Zamfara sun kai hari kan jami’an ‘yan sandan kwantar da tarzoma inda su ka yi mu su kisan gilla.

Akasin ya auku a yankin kurar mota na jihar.
Rahoto ya nuna an kai gawawwakin marigayan asibitin kwararru na Yarima Bakura.

Abun da ya baiyana bisa labaru fiye da ‘yan sandan 20 su ka ran su.
Gwamnan jihar Bello Matawallen Maradun ya yanke tarukan sa na siyasa don juyayin mutuwar jami’an tsaron.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
2,723 thoughts on “‘YAN BINDIGA SUN YI KISAN GILLA GA JAMI’AN ‘YAN SANDA”
  1. Its not my first time to visit this website, i am browsing this website dailly and take pleasant information from
    here every day.