• Sun. Dec 5th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

‘YAN BINDIGA SUN YI KISAN GILLA GA DAGACIN TUNGAR RUWA A ZAMFARA

ByNasiru Adamu El-hikaya

Nov 13, 2021

‘Yan bindiga sun kutsa kauyen Tungar Ruwa a yankin karamar hukumar Anka a jihar Zamfara inda su ka yi kisan gilla ga dagacin gari.
Rahoton ya baiyana cewa ‘yan bindigar sun shiga kauyen kan babura su na harbi har su ka isa fadar dagacin daga bisani su ka yi ma sa yankar rago gaban wasu daga jama’ar sa.
Kazalika bayan tafiyar miyagun irin an ga gawawwakin wasu mutane da su ka rasa ran su sanadiyyar harin.
Hakanan an samu labarin ‘yan bindigar sun sace kayan abinci da dabbobi amma ba su dauke kowa ba.
Anka na daga yankunan da ta’addancin ‘yan bindiga ya yi munin gaske.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
3 thoughts on “‘YAN BINDIGA SUN YI KISAN GILLA GA DAGACIN TUNGAR RUWA A ZAMFARA”
  1. I have been exploring for a bit for any high quality articles or blog
    posts on this kind of house . Exploring in Yahoo I ultimately stumbled upon this
    website. Studying this info So i’m glad to exhibit that I have an incredibly excellent
    uncanny feeling I discovered exactly what I needed. I most for sure will make sure to don?t forget this site and provides it
    a glance regularly.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *