• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

YAN BINDIGA SUN SACE MUTANE A WANI ASIBITI A LAFIYA

An samu akasi a wani asibiti mai zaman kan sa a lafiya jihar Nassarawa inda wasu ‘yan bindiga su ka shiga asibitin da harbin iska don firgita mutane kuma su ka yi awun gaba da mutum biyar.

Asibitin dai mai suna Kunwarke na ba da magani ne da kuma lura da karbar haihuwa.

Mutanen biyar sun hada da ma’aikacin asibitin guda daya da kuma ‘yan uwan masu jinya guda hudu.

Jaridar DailyTrust ta ruwaito shugaban asibiti Elisha Agwadu ya ce masu satar sun bugo ma sa waya su na bukatar diyyar naira miliyan 20.

Hakanan Agwadu ya ce masu satar sun ce wannan shi ne karo na 26 da su ka zuwa don neman sa amma ba su same shi ba.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
8 thoughts on “YAN BINDIGA SUN SACE MUTANE A WANI ASIBITI A LAFIYA”
 1. I would like to thank you for the efforts you’ve
  put in writing this blog. I’m hoping to view the same high-grade content by you
  later on as well. In fact, your creative writing abilities has inspired me to
  get my own, personal blog now 😉

 2. I am curious to find out what blog platform you have been working with?
  I’m experiencing some minor security issues with my
  latest blog and I’d like to find something more risk-free.
  Do you have any recommendations?

 3. Hello, i think that i noticed you visited my website so i came to go back the favor?.I’m attempting to find things
  to improve my web site!I guess its adequate to use a few of your
  ideas!!

Leave a Reply

Your email address will not be published.