• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

‘YAN BINDIGA SUN SACE MUTANE A GIDAJEN CIBIYAR TARIN FUKA TA ZARIA

‘Yan bindiga sun shiga jerin gidajen cibiyar kula da masu cutar tarin fuka da kuturta ta Zaria a jihar Kaduna inda ta sace mutane ciki da masu gadi da ‘yan yara.

An ruwaito jaraidar PRNigeria da ke hulda da jami’an tsaro na ba da labarin wannan akasin.

Barayin sun yi musayar wuta da ‘yan sanda kafin arcewa da wadanda su ka sace zuwa cikin dajin da su ke da mafaka.

Kwamishinan neman tsaro na Kaduna ya ce a na ta kokarin ganin an ceto wadanda a ka sacen.

Yanzu dai ya nuna ‘yan bindiga da a baya su ka takura hanyar Abuja zuwa Kaduna sun fadada mugun aikin na su zuwa yankin masarautar Zazzau.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
2 thoughts on “‘YAN BINDIGA SUN SACE MUTANE A GIDAJEN CIBIYAR TARIN FUKA TA ZARIA”
  1. Amazing things here. I am very glad to see your article.
    Thanks so much and I am having a look forward to touch you.
    Will you kindly drop me a mail?

  2. It’s going to be finish of mine day, but before ending I am reading this
    enormous paragraph to improve my knowledge.

Leave a Reply

Your email address will not be published.