• Wed. Jun 29th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

YAN BINDIGA SUN KASHE KIMANIN MUTUM 9 A MASALLACI A JIHAR NEJA

ByNoblen

Dec 10, 2021 ,

‘Yan bindiga da su ka addabi yankunan jihar Neja sun kai hari kan masallaci a Ba’are da ke yankin karamar hukumar Mashegu inda akalla su ka kashe mutum 9.
Kwamishinan ‘yan sanda na jihar Bala Kuryar ya tabbatar da kisna gilla ga masallatan inda ya ce an tsaurara matakan tsaro a yankin.
Kwanakin baya ma an kai hari a masallaci a kauyen Maza-Kuka da ke nan Mashegun inda a ka kashe mutane da dama.
Kalubalen ya sa wasu da a ke zargin ‘yan banga ne sun fusata inda su ka kaddamar da kisan gilla kan Fulani a garin Adogon-Malam da ya hada da bindige Sarkin kauyen da wasu mutane da dama.
Maharan kan jira sai daidai a na sallar asuba su kan kawo hari.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
3 thoughts on “YAN BINDIGA SUN KASHE KIMANIN MUTUM 9 A MASALLACI A JIHAR NEJA”
  1. קמגרה הוא אחד מתחליפי הויאגרה הנפוצים והאיכותיים ביותר, אשר נמכר בעשרות מיליוני יחידות בכל רחבי העולם. מדובר בתכשיר המטפל בבעיות השגת זקפה אשר מקורן בגורמים שונים, וזאת על ידי הרחבת כלי הדם ובעיקר באזורים הקשורים ליחסי המין. ההרחבה מאפשרת זרימת דם משופרת לאיבר המין, ומכאן להשגת זקפה מלאה וממושכת יותר. fabric token uniswap liquidity pool

  2. קמגרה למכירה בהרצליה אנשים באים אליה מהצפון, מהמרכז ומהדרום. לא לחינם נחשבת הרצליה לאחת מהערים המובילות בישראל בתחום הפנאי והבילויים. הרצליה היא עיר תוססת, עם מפגשים אנושיים רבים, metamask token factory example

  3. You are my intake, I possess few blogs and very sporadically run out from brand :). “Never mistake motion for action.” by Ernest Hemingway.

Leave a Reply

Your email address will not be published.