• Tue. Nov 30th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

‘YAN BINDIGA SUN KASHE KANIN SOWORE

”Yan bindiga sun kashe kanin shugaban kungiyar neman juyin mulki Omoyele Sowore a jihar Edo.

Sowore ya ce kanin na sa mai suna Olajide ya fito ne daga jami’ar Igbinideon yayin da akasin ya auku.

Olajide ya na karatun hada magani ne a jami’ar inda ‘yan bindiga su ka harbe shi.

Kisan ya yi matukar taba Sowore don ya yi ta bayanai na nuna juyayin sa kan rasa Olajide.

Wannan na nuna tabarbarewar tsaro a kusan duk sassan Najeriya.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *