• Mon. May 23rd, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

‘YAN BINDIGA SUN KASHE JAMI’IN HUKUMAR ZABE A IMO

‘Yan bindiga a jihar Imo sun kai hari kan cibiyar sabunta rejistar zabe a yankin karamar hukumar Uboma.
Miyagun sun zo rumfar su ka yi ta harbin iska da firgita masu sabunta rejista cewa su na kokarin kwata mu su hakki amma su, kokarin zabe su ke yi.
Nan su ka harbe jami’in hukumar daya da furta gargadin daukar mafi munin mataki.
Kwamishinan labarun hukumar zaben Festus Okoye ya ce har yanzu ba a biyu daga jami’an hukumar ba bayan harin.
Yankin kudu maso gabashin Najeriya na fama da hare-haren masu rajin kafa kasar Biyafara na IPOB.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published.