• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

‘YAN BINDIGA SUN KAI HARI GIDAN YARIN KUJE

ByNoblen

Jul 6, 2022

Rahotanni na baiyana cewa ‘yan bindiga sun kai hari kan gidan yarin Kuje da ke Abuja.
An ji karar fashe-fashe da harbin bindiga a gewayen babban gidan yarin.
Ganau a Kuje na cewa sun ga wasu masu siffar fursunoni sun arce ta gefen gidajen su.
Akwai fursunoni da dama da ma wasu da ke jiran shari’ar manyan laifuka a gidan yarin.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published.