• Mon. May 23rd, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

‘YAN BINDIGA SUN KAI FARMAKI GARIN TSAFE DA KE JIHAR ZAMFARA SU KA YI TA HARBE-HARBE

‘Yan bindiga da su ka addabi jihar Zamfara sun kai hari garin Tsafe helkwatar karamar hukumar Tsafe a jihar Zamfara inda su ka yi ta harbe-harbe.

‘Yan bindigar dai sun shigo garin da cigaba da bude wuta ba kakkautawa inda hakan ya haddasa firgici a garin da a baya ba ya samun irin wannan mugun akasi.

Akalla dai ‘yan bindigar sun yi kisan gilla ga mutum uku ciki kuwa a na cewa za ta yiwu har da dan daya daga kwamishinoni a jihar.

Harin ya sa mutane da dama ficewa daga garin don tsira da ran su.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
3 thoughts on “‘YAN BINDIGA SUN KAI FARMAKI GARIN TSAFE DA KE JIHAR ZAMFARA SU KA YI TA HARBE-HARBE”
  1. I¦ve been exploring for a little for any high-quality articles or weblog posts in this sort of space . Exploring in Yahoo I ultimately stumbled upon this web site. Studying this info So i am happy to exhibit that I’ve a very excellent uncanny feeling I discovered just what I needed. I most undoubtedly will make sure to do not fail to remember this site and give it a look on a continuing basis.

Leave a Reply

Your email address will not be published.