• Thu. May 19th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

‘YAN BINDIGA SUN KAI FARMAKI A YANKIN FASKARI DA KE JIHAR KATSINA, NAJERIYA

ByNasiru Adamu El-hikaya

Oct 27, 2021
‘Yan bindiga sun shiga yankin karamar hukumar Faskari a jihar Katsina inda su ka yi kisan gilla da lalata dukiya.
 
Akasin a majiyar jaridar Premium Times ya auku ne a Unguwar Samanja da ke karamar hukumar da ke cikin sassan da su ka dandana illar ‘yan bindiga.
 
Kimanin mutum 6 sun rasa ran su, inda barayin su ka kona shaguna da kuma sace wasu mutane.
 
Karamar hukumar Faskari na cikin kananan hukumomin jihar Katsina 13 da gwamnati da datse layukan sadarwar salula.
Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published.