• Sat. Jul 2nd, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

SOYAYYA: SACE ZUCIYAR MASOYINKI A LOKACI DAYA

Masoyina Ka rikemin amanar kanka duk duniya Babu abinda nake kauna sama da kai dan Allah Kada ka karyamin Zuciya ta, na roke ka duk sanda wata tace tana sonka ko ta gwadamaka alamu kace mata kanada wadda take sonka fiye da yadda take son kanta“.

“Yaya Kabir wlh Kaine farin cikina idan ina tare dakai ba karamin dadi nakeji ba kaine bugun zuciyata”.

“Yaya Kabir ni takace kai nawane nabaka zuciyata!”

“Yaya Kabir koda yaushe cikin tunaninka neke bana kula kowa sai kai dan Allah kada ka kula da kowace mace”.

zanbaka kulawa tsawon Rayuwata“.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published.