• Sun. Nov 28th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

YADDA AKA GAMA DA ‘YAN BINDIGA A DAJIN MAKUKU A JIHAR KEBBI

‘Yan bindiga masu satar mutane ba su kwashe nika da waka ba a dajin Makuku a jihar Kebbi don gamuwa da martanin sojojin Najeriya.

An baiyana dama ta wannan dajin moyagun irin ke bi a duk lokacin da su ke tafiya kai wani farmaki ko komawa zuwa tungar su.

Lamarin ya faru ne biyo bayan sace dakiban makarantar kolejin gwamnati a yankin Yawuri inda har hakan ya kai ga rasa ran dan sanda kazalika daya daga daliban ta riga mu gidan gaskiya don galabaita.

An ga faifan bidiyo inda sojoji ke murnar harbe wasu daga barayin dama kara budewa gawar su wuta don yanda dabi’ar ta su ta gallabi al’umma.
A na ta kara samun bayanan ceto daliban da kuma cigaba da bin sawun sauran barayin don kawo salama a yankin.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *