• Tue. Nov 30th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

WATA TA CE SARKIN KAJURU NA HANNUN MADUGUN BARAYI BALERI

Wata majiya daga Kaduna na baiyana cewa Sarkin Kajuru da a ka sace na hannun magudun barayi Baleri.
In za a tuna Baleri ne ya sace daliban jami’ar Greenfield a Kaduna.

Barayin sun sace Sarkin mai daraja ta biyu Alhassan Adamu, matan sa uku da yara da sauran mukarrabai a fadar sa.

Kakakin ‘yan sanda a jihar Muhammad Jalige ya ba da tabbacin sace Sarkin ga kamfanin dullancin labarun Najeriya NAN.

Rundunar ta ‘yan sanda ta ce ta baza jami’an ta don ceto basaraken da jama’ar sa.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *