Wasu daga cikin ‘yan majalsar dattawan Najeriya na daga murya da sauti mai karfi kan tabarbarewar tsaro.
Damuwar ta su ta sa har bukatar a rufe majalisar matukar ba za a tsaya don tabbatar da ingancin tsaron ba.
Cikin wadanda su ka yi hargowa kan tsaro har da Sanata Smart Adeyemi wanda biyo bayan shari’a a kotu ya ture Dino Melaye daga majalisar.
Hakanan shi ma tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawan Ike Ekweremadu ya nuna damuwa kan tabarbarewar tsaron.
Shugaban majalisar Ahmed Lawan ya cigaba da magana cikin kwanciyar hankali ba tare da biyewa hargowar ba.
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
Wow, amazing blog format! How long have you ever been blogging for?
you make blogging look easy. The full look of your web site is great, let
alone the content material!