• Wed. May 25th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

WASU KASASHEN TURAI SUN RUFE DALA MILIYAN 130 NA BADAKALA DAGA LEBANON

Kasashen turai da su ka hada da Faransa, Jmaus, Luxembourg sun rike dukiyar da darajar ta, ta kai dala miliyan 130 sanadiyyar alakanta kudin da na dabakala ne daga Lebanon.
Wannan ma ya biyo bayan binciken zamba cikin aminci na gwamnan babban bankin Lebanon Riad Salameh.
Kamar yanda a ka sani Lebanon na cikin mafi munin karayar tattalin arziki a dogon tarihi da ya taba shafar kasar.
An kwace gidaje 5 a Faransa da Jamus da rufe ma’ajiyun kudi da daman gaske.
Binciken badakalar ya shafi mutum 5 da su ka yi sama da fadi dukiyar Lebanon da ta kai dala miliyan 330 da EURO miliyan 5 daga shekara ta 2002 zuwa 2021

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
2 thoughts on “WASU KASASHEN TURAI SUN RUFE DALA MILIYAN 130 NA BADAKALA DAGA LEBANON”
  1. You are my aspiration, I own few web logs and occasionally run out from post :). “‘Tis the most tender part of love, each other to forgive.” by John Sheffield.

  2. My brother suggested I might like this blog. He was entirely right. This post actually made my day. You can not consider just how much time I had spent for this information! Thanks!

Leave a Reply

Your email address will not be published.