• Fri. Sep 30th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

WASANNI: ARSENAL SUN SHA KASHI A GIDAN LIVERPOOL

A daren yau litinin Liverpool ta lallasa Arsenal da ci uku da daya, a cigaba da wasan Premier League. Tun farko Arsenal suka fara zurawa Liverpool kwallo a minti na ashirin da biyar daga kafar Dan kwallon gaba nan Arsenal Alexander Acazette minti biyu da zura kwallon Dan kwallon Liverpool sadio mane ya farkewa Liverpool a minti na ashirin da bakwai dab da hutun rabin lokaci Dan kwallon Liverpool Robertson ya zura kwallo ta biyu yayin da a dab da mintinan karshe na wasan jota ya zurawa Liverpool kwallo ta uku inda aka tashi wasan Liverpool nada uku Arsenal suna da kwallo daya.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
One thought on “WASANNI: ARSENAL SUN SHA KASHI A GIDAN LIVERPOOL”
  1. Hello there! I could have sworn I’ve visited this site before but after looking at many of the articles I realized it’s
    new to me. Anyhow, I’m definitely pleased I stumbled upon it and I’ll be bookmarking it and checking back frequently!

Leave a Reply

Your email address will not be published.