• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

WANI MUTUM YA DABAWA MATAR SA WUKA A GABAN KOTUN ISLAMA A KARAK DIN JODAN

ByNoblen

Jul 6, 2022

Wani miji ya yi wuf ya dabawa matar sa wuka a kirji da baya a gaban kotun Islama ta garin Karak da ke kasar Jodan.

Nan take a ka garzaya da matar asibiti inda a ka kwantar da ita a sashen kulawa ta musamman amma an ce ta na cikin yanayin sauki ba rai kwakwai ba.

An fahimci cewa rashin jituwa tsakanin iyalan biyu na surukai ya jawo bitar hakan a gaban kotu inda ta kai ga mutumin daukar matakin fidda wuka.

Tuni a ka cafke mutumin don fuskantar shari’ar laifin da ta tabka.

Dalilin faruwar irin wadannan lamura, mutane a Jodan ke kiran dawo da hukuncin kisa don firgita ‘yan inda da kisa.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
3 thoughts on “WANI MUTUM YA DABAWA MATAR SA WUKA A GABAN KOTUN ISLAMA A KARAK DIN JODAN”
  1. Can I just say what a relief to seek out someone who actually is aware of what theyre talking about on the internet. You undoubtedly know the way to bring an issue to light and make it important. More folks have to read this and understand this aspect of the story. I cant believe youre not more popular because you positively have the gift. 안전토토사이트

Leave a Reply

Your email address will not be published.