• Mon. May 23rd, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

WANI JIRGIN SOJAN NAJERIYA YA FADI A KADUNA

Daga Kaduna rahoto na nuna wani jirgin sojan Najeriya ya samu hatsari inda ya fado.
Jaridar PRNigeria ta ruwaito cewa jirgin na koyon tukin jirgi ne ga jami’an sojan sama.
Hakanan jirgin ya yi hatsarin yayin da mutum biyu ne a cikin sa.
Ba karin bayani daga rundunar soja kan wannan akasin.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
One thought on “WANI JIRGIN SOJAN NAJERIYA YA FADI A KADUNA”
  1. I have recently started a web site, the info you provide on this web site has helped me greatly. Thanks for all of your time & work. “Her grandmother, as she gets older, is not fading but rather becoming more concentrated.” by Paulette Bates Alden.

Leave a Reply

Your email address will not be published.