• Wed. May 25th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

WADANDA SU KA SHIGAR DA KARA MA SU ZO MU TAFI TARE-GWAMNA GANDUJE KAN BANGAREN SHEKARAU

Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya nuna alamun barin kofa a bude don tafiya da bangaren Mallam Ibrahim Shekarau bayan nasarar da bangaren say a samu a kotu.
In za a tuna kotun daukaka kara ta Abuja ta ture nasarar bangaren Shekarau mai taken ‘G7” a babbar kotun taraiya da ta tabbatar da Ahmadu Haruna Danzago a matsayin shugaban APC na Kano.
Kotun daukaka karar ta nuna kotun taraiyar ta yi kuskuren hukunci inda ta yanke hukuncin da ya maida ragamar jam’iyya ga Abdullahi Abbas da gwamna Ganduje ke marawa baya.
A sanarwa daga babban sakataren labarum gwamnan Abba Anwar, ta nuna neman hada kan jam’iyya da zama da dukkan sassa don rashin jituwa yakare.
Wannan sauya matsaya ce ga kalaman Ganduje tun farko da ke aiyana bangaren shekarau mai mutum 7 a matsayin “BANZA BAKWAI”
Sanata Shekarau bai nuna amincewa da jiran tayin Ganduje ba, inda ya tabbatar da lauyoyin su za su garzaya kotun koli don kalubalantar hukuncin kotun daukaka kara.
Shekarau ya zargi shugabannin APC na kasa da kin amincewa da nasarar da su ka samu har fiye da kwana 40, amma daga hukuncin da ya ba wa bangaren Ganduje nasara, sai a rana daya su ka mika takaradar shaidar nasara ga Abdullahi Abbas.
Shekarau ya bukaci magoya bayan su, su kwantar da hankali don sam ba za su yi kasa a guiwa ba har sai sun kai magaryar tikewa.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
6 thoughts on “WADANDA SU KA SHIGAR DA KARA MA SU ZO MU TAFI TARE-GWAMNA GANDUJE KAN BANGAREN SHEKARAU”
 1. Have you ever thought about writing an e-book or guest authoring on other sites?
  I have a blog centered on the same ideas you discuss and would really like to have you share some stories/information. I know
  my readers would appreciate your work. If you are even remotely interested,
  feel free to send me an e mail.

 2. First of all I would like to say excellent blog!
  I had a quick question which I’d like to ask
  if you do not mind. I was curious to know how you center yourself and clear your thoughts prior to writing.
  I have had difficulty clearing my mind in getting my thoughts out there.
  I truly do enjoy writing however it just seems like
  the first 10 to 15 minutes are generally wasted just trying to figure out how to begin. Any suggestions
  or hints? Cheers!

 3. Appreciating the time and effort you put into your site and in depth information you present.

  It’s great to come across a blog every once in a while that isn’t the same unwanted rehashed
  material. Wonderful read! I’ve bookmarked your site and I’m adding your RSS
  feeds to my Google account.

 4. Greetings I am so delighted I found your blog, I really found you by error, while I was researching on Askjeeve for something else, Anyhow I am here now and would just like
  to say thank you for a incredible post and a all round
  thrilling blog (I also love the theme/design), I don’t have time to
  read it all at the moment but I have saved it
  and also included your RSS feeds, so when I have time I
  will be back to read much more, Please do keep up the great work.

Leave a Reply

Your email address will not be published.