• Tue. Oct 4th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

TURKIYYA NA ZAMAN KOTA-KWANA

Kasar Turkiyya ta shiga shirin kota-kwana bayan bayanan da ofishin jakadancin Amurka a Ankara ya fitar na gargadin ‘yan kasashen waje kan shirin kawo harin ta’addanci.

Ofishin ya dakatar da aikin VISA kan wannan barazana.
Amurka ta ce za a hare-hare a cibiyoyin gwamnati da shagunan kayan masarufi hakanan da shirin sace ‘yan ketare.

Barazanar na kara karfi ne bayan janyewar Turkiyya daga sanya ido kan wasu sassan da ke hannun ‘yan adawar Sham a Idlib.

Turkiyya dai na daukar bakuncin miliyoyin ‘yan gudun hijira daga Sham da hakan ya taimaka wajen dakatar da su daga tagaiyara ko shigowa turai da kasashen turai ke fargaba.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
2 thoughts on “TURKIYYA NA ZAMAN KOTA-KWANA”
  1. If you are going for most excellent contents like I do,
    just go to see this web site everyday because it presents quality contents, thanks

  2. hello!,I love your writing so so much! share we be in contact more approximately your post on AOL?
    I need an expert in this area to unravel my problem. Maybe that is you!
    Taking a look ahead to see you.

Leave a Reply

Your email address will not be published.